(ABNA24.com) Mataimakin shugaban kasar Iran ya ce: Iran ba za ta mika wuya ga matsin lambar makiya ba.
Mataimakin shugaban kasar Iran Is’hak Jahanghiri ya bayyana cewa: Jamhuriyar Musulunci ta Iran ba za ta mika wuya ga mikiya ba har abada, yana mai jaddada cewa: A yau makiya sun fitar da rai daga kan mummunar manufarsu ta kokarin ginin sun kawo karshen tsarin Jamhuriyar Musulunci a kasar Iran.
Jahanghiri ya kara da cewa: mahangar Jamhuriyar Musulunci ta Iran a fagen siyasar kasa da kasa ta doru ne a kan tattaunawa da mutunta juna da nufin cimma masalahar da ta hada tsakaninta da kawayenta, kuma Iran ba za ta taba mika wuya ga bakar siyasar makiya ba har abada.
/129
Mataimakin shugaban kasar Iran ya ce: Iran ba za ta mika wuya ga matsin lambar makiya ba.